Our Vision

COCIN VISION

To have a leadership and membership that are committed to obeying the Word of God and living holy lives, so as to have a COCIN that is the salt and light of the world of her time and is ever ready for the return of Jesus Christ her Saviour

HANGA NA COCIN

A sami shugabanai da membobi da sun mika kai da biyayya ga Maganar Allah da kuma yi rayuwa mai tsarki, domin a sami COCIN da ya ke gishiri da hasken duniya a lokacinta kuma tana nan a shirye domin dawowar Yesu Kiristi mai Ceton ta.