Our Mission

COCIN MISSION

  • To truly worship the Lord God and not any man, image or money;
  • To preach His good-news of Holistic salvation in Jesus Christ to unbelievers and to build His saints in the fear of God and knowledge of His Word

MANUFAN COCIN

  • Domin ta yi wa Ubangiji Allah sujada shi kadai, Ba wani mutum ba, gumaka ko kudi ba.
  • Ta yi wa’azin labarin sa mai dadi na dukan ceto cikin Yesu Kiristi ga wadanda ba su bada gaskiya ba, ta kuma gina tsarkaka cikin tsoron Allah da kuma sanin Maganarsa