To truly worship the Lord God and not any man, image or money;
To preach His good-news of Holistic salvation in Jesus Christ to unbelievers and to build His saints in the fear of God and knowledge of His Word
MANUFAN COCIN
Domin ta yi wa Ubangiji Allah sujada shi kadai, Ba wani mutum ba, gumaka ko kudi ba.
Ta yi wa’azin labarin sa mai dadi na dukan ceto cikin Yesu Kiristi ga wadanda ba su bada gaskiya ba, ta kuma gina tsarkaka cikin tsoron Allah da kuma sanin Maganarsa